Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wata cibiyar koyar da karatu da hardar kur'ani mai tsarki a a lardin Trazbon na kasar Turkiya wadda za ta mayar da hankali wajen yada ilmomin kur'ani a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa; An bude wata cibiyar koyar da karatu da hardar kur'ani mai tsarki a a lardin Trazbon na kasar Turkiya wadda za ta mayar da hankali wajen yada ilmomin kur'ani a kasar. 511553