IQNA

'Yansanda A Islama Bad Na Cikin Shirin Bayar Da Kariya Ga Tarukan Ashura

14:53 - December 21, 2009
Lambar Labari: 1864241
Bangaren kasa da kasa; 'Yan sandan birnin Islama bad na kasar Pakistan suna cikin ko ta kwana domin bayar da kariya ga masu gudanar da tarukan ranar Ashura a birnin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; 'Yan sandan birnin Islama bad na kasar Pakistan suna cikin ko ta kwana domin bayar da kariya ga masu gudanar da tarukan ranar Ashura a birnin. Bayanin ya ci gaba da cewa; 'Yan sandan birnin Islama bad na kasar Pakistan suna cikin ko ta kwana domin bayar da kariya ga masu gudanar da tarukan ranar Ashura a birnin. 511889

captcha