Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka baiwa lakabi da gasar karatun kur'ani ta Imam Hussain (AS) a garin Suhait na kasar Saudiyya. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan gasa da za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka baiwa lakabi da gasar karatun kur'ani ta Imam Hussain (AS) a garin Suhait na kasar Saudiyya. 511880