IQNA

Baje Kolin Kayayyaki mai Taken Musulunci A A Rasha

14:52 - December 21, 2009
Lambar Labari: 1864245
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin musukunci a Rasha wanda za a gudanar a kasar Kuwait, da zai samu halartar masana daga kasashen biyu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin musukunci a Rasha wanda za a gudanar a kasar Kuwait, da zai samu halartar masana daga kasashen biyu. A wani bayani da ya dauko daga kamfanin dillancin labaran alyaum, ya bayyana cewa; za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin musukunci a Rasha wanda za a gudanar a kasar Kuwait, da zai samu halartar masana daga kasashen biyu. 511923




captcha