IQNA

A Yau Ne Za A Fara Gudanar Da Gasar Hardar Kur'ani Da Hadisi A Saudiyya

14:52 - December 21, 2009
Lambar Labari: 1864246
Bangaren kasa da kasa; A yau ne za a fara gudanar da wata gasa ta kasa baki daya a kasar saudiyya, wadda ta kebanci hardar kur'ani da hadisan manzon Allah (SAW) ta yarima Naif bin Abdulaziz.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; A yau ne za a fara gudanar da wata gasa ta kasa baki daya a kasar saudiyya, wadda ta kebanci hardar kur'ani da hadisan manzon Allah (SAW) ta yarima Naif bin Abdulaziz. A yau ne za a fara gudanar da wata gasa ta kasa baki daya a kasar saudiyya, wadda ta kebanci hardar kur'ani da hadisan manzon Allah (SAW) ta yarima Naif bin Abdulaziz. 511962





captcha