Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wasu taruka na tunawa da rayuwar Imam Hussain (AS) a yankunan Katif da ke gabacin kasar Saudiyya kamar yadda aka saba a kowace shekara. An fara gudanar da wasu taruka na tunawa da rayuwar Imam Hussain (AS) a yankunan Katif da ke gabacin kasar Saudiyya kamar yadda aka saba a kowace shekara. 512019