IQNA

Lamarin Ashura Ne Ya Fitar Da Musulmi Daga Karkashin Zalunci

14:52 - December 21, 2009
Lambar Labari: 1864251
Bangaren siyasa; Al'ummar musulmi da ke yin biyayya ga manzon Allah da Amirul muminin ta samu 'yancinta ne sakamakon dakewar da Hussain ya nuna a ranar Ashura a gaban azulamai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a cikin wata zantawa da ta hada shi da daya daga cikin manyan malaman kasar Iran Ayatollah Taskhiri ya bayyana cewa; Al'ummar musulmi da ke yin biyayya ga manzon Allah da Amirul muminin ta samu 'yancinta ne sakamakon dakewar da Hussain ya nuna a ranar Ashura a gaban azulamai. Bayanin ya ci gaba da cewa malamin ya jadadda cewa; Al'ummar musulmi da ke yin biyayya ga manzon Allah da Amirul muminin ta samu 'yancinta ne sakamakon dakewar da Hussain ya nuna a ranar Ashura a gaban azulamai. 512139


captcha