IQNA

Za A Gudanar Da Tarukan Ranakun watan Muharram A Kasar Ghana

14:51 - December 21, 2009
Lambar Labari: 1864257
Bangaren siyasa da zamantakewa; A daidai lokacin da aka fara gudanar da tarukan watan muharram mabiya mazhabar shi'a na kasar Ghana ba a bar su a baya ba wajen gudanar da irin wadannan taruka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na kasar Ghana cewa; A daidai lokacin da aka fara gudanar da tarukan watan muharram mabiya mazhabar shi'a na kasar Ghana ba a bar su a baya ba wajen gudanar da irin wadannan taruka. A daidai lokacin da aka fara gudanar da tarukan watan muharram mabiya mazhabar shi'a na kasar Ghana ba a bar su a baya ba wajen gudanar da irin wadannan taruka. 512090

captcha