IQNA

An Fara Gudanar Da Taro Tsakanin Rasha Da Duniyar Musulmi A Kuwait

15:42 - December 22, 2009
Lambar Labari: 1864754
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da zaman taro tsakanin kasashen musulmi da kuma kasar Rasha, wanda aka fara gudanarwa a birnin Kuwait, da ke samun halartar wakila daga kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da zaman taro tsakanin kasashen musulmi da kuma kasar Rasha, wanda aka fara gudanarwa a birnin Kuwait, da ke samun halartar wakila daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa; An fara gudanar da zaman taro tsakanin kasashen musulmi da kuma kasar Rasha, wanda aka fara gudanarwa a birnin Kuwait, da ke samun halartar wakila daga kasashen musulmi. 512578


captcha