Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; wani daya daga cikin masu bahasi kan lamurran Musulunci ya bayyana cewa; Ayatollah Muhammad Baqir Sadr wani babban jagora da ya samar da wani gagarumin sauyi a cikin al'ummar musulmi tare da fitar da su daga cikin wani duhu da suka samu kansu. Bayanin ya ci gaba da cewa; Ayatollah Muhammad Baqir Sadr wani babban jagora day a samar da wani gagarumin sauyi a cikin al'ummar musulmi tare da fitar da su daga cikin wani duhu da suka samu kansu. 510934