Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zama da aka saba gudanarwa shekara-shekara a garin Suhait na kasar saudiyya, wanda mabiya mazhabar shi'a na kasar suka gudanar kamar yadda suka saba. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zama da aka saba gudanarwa shekara-shekara a garin Suhait na kasar saudiyya, wanda mabiya mazhabar shi'a na kasar suka gudanar kamar yadda suka saba. 512653