IQNA

Iraniyawa Mazauna Tanzania Na Gudanar Da Tarukan Ashura

15:42 - December 22, 2009
Lambar Labari: 1864759
Bangaren siyasa da zamantakewa; Iraniyawa mazauna kasar Tanzania na gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Hussain a cikin wannan wata na Muharram a birnin Darussalam.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani rahoto da bangaren yada labaransa na kasar Tanzania ya bayar, Iraniyawa mazauna kasar Tanzania na gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Hussain a cikin wannan wata na Muharram a birnin Darussalam. Iraniyawa mazauna kasar Tanzania na gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Hussain a cikin wannan wata na Muharram a birnin Darussalam.
512785



captcha