Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wata majiya ta majalisar dokokin kasar Afganistan cewa; An kafa wani kwamiti a majalisar dokokin kasar Aganistan domin gudanar da bincike kan matsalolin da alhazan kasar suke fuskanta a kasar saudiyya,
Bayanin ya ci gaba da cewa An kafa wani kwamiti a majalisar dokokin kasar Aganistan domin gudanar da bincike kan matsalolin da alhazan kasar suke fuskanta a kasar saudiyya. 511928