Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Kwamitin malaman majalisar dokokin Iran zai gudanar da wani zama tare da ministan harkokin wajen Iran Manucher Muttaki dangane da yanayin da mabiya mazhabar shi'a na Yeman suke ciki. Kwamitin malaman majalisar dokokin Iran zai gudanar da wani zama tare da ministan harkokin wajen Iran Manucher Muttaki dangane da yanayin da mabiya mazhabar shi'a na Yeman suke ciki. Kwamitin malaman majalisar dokokin Iran zai gudanar da wani zama tare da ministan harkokin wajen Iran Manucher Muttaki dangane da yanayin da mabiya mazhabar shi'a na Yeman suke ciki. 512708