IQNA

Ya Kamata Ashura Ta Zama Hanyar Samun hadin kan Musulmi

15:41 - December 22, 2009
Lambar Labari: 1864764
Bangaren siyasa da zamantakewa; Babban malamin addinin Musulunci a kasar Labanan Allamah Fadlullah ya bayyana cewa ya kamata tarukan Ashura su zama wata dama ce ta samun hadin kan musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Babban malamin addinin Musulunci a kasar Labanan Allamah Fadlullah ya bayyana cewa ya kamata tarukan Ashura su zama wata dama ce ta samun hadin kan musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa; Babban malamin addinin Musulunci a kasar Labanan Allamah Fadlullah ya bayyana cewa ya kamata tarukan Ashura su zama wata dama ce ta samun hadin kan musulmi. 512659







captcha