Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Shugaban majalisar shawara ta kasar Iran Ali Larijani ya bayyana cewa ya kamata ne a samar da hanyar tabbatar da hadin kai tsakanin dukkanin kungiyoyin palastinawa. Larijani ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa da ministan harkokin wajen kasar Masar. Bayanin ya ci gaba da cewa Shugaban majalisar shawara ta kasar Iran ya bayyana cewa ya kamata ne a samar da hanyar tabbatar da hadin kai tsakanin dukkanin kungiyoyin palastinawa.
512678