Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ma'anonin kur'ani da tafsirinsa gami da sani ka'idojin karatu a birnin Beirut na Labanan, wanda ke samun halartar matasa. Bayanin ya ci gaba da cewa; An fara gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ma'anonin kur'ani da tafsirinsa gami da sani ka'idojin karatu a birnin Beirut na Labanan, wanda ke samun halartar matasa. 512576