Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da tarukan watan muharram a kasar Jamus wanda mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah na kasar suke gudanarwa a kowace shekara. Bayanin ya ci gaba da cewa; An fara gudanar da tarukan watan muharram a kasar Jamus wanda mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah na kasar suke gudanarwa a kowace shekara. 512610