IQNA

Za a Gudanar da Zaman taro Kan Matsayin Tarukan Addini A Syria

15:40 - December 22, 2009
Lambar Labari: 1864771
Bangaren siyasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin tarukan addini da ake gudanarwa wajen kara daukaka tunanin al'umma a rayuwa ta zamantakewa, wanda za a gudanar a birnin Damascus.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin tarukan addini da ake gudanarwa wajen kara daukaka tunanin al'umma a rayuwa ta zamantakewa, wanda za a gudanar a birnin Damascus. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin tarukan addini da ake gudanarwa wajen kara daukaka tunanin al'umma a rayuwa ta zamantakewa, wanda za a gudanar a birnin Damascus. 512192




captcha