IQNA

Koyar Da Kurr'ani Da Harshen Larabci A Wata Makaranta A Jamus

12:00 - December 23, 2009
Lambar Labari: 1865058
Bangaren kasa da kasa; Wata makarantar mabiya a ddinin kirista a kasar Jamus tana koyar da harshen larabci da kuma kur'ani mai tsarki, da kuma sauran ilmomin addinai da na kuma kiristanci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Wata makarantar mabiya a ddinin kirista a kasar Jamus tana koyar da harshen larabci da kuma kur'ani mai tsarki, da kuma sauran ilmomin addinai da na kuma kiristanci. Wata makarantar mabiya a ddinin kirista a kasar Jamus tana koyar da harshen larabci da kuma kur'ani mai tsarki, da kuma sauran ilmomin addinai da na kuma kiristanci. 513162


captcha