Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar Rasha cewa; Gwamnatin Rasha na matukar bukatar ganin an kara fadada dangantaka da kuma tattaunawa tsakaninta da duniyar musulmi, domin kara samun karfin alaka da dangantakar su. Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin Rasha na matukar bukatar ganin an kara fadada dangantaka da kuma tattaunawa tsakaninta da duniyar musulmi, domin kara samun karfin alaka da dangantakar su. 513221