IQNA

Taro Kan Harkokin Musulmin Kasar Amurka A Birnin Alkahira

11:59 - December 23, 2009
Lambar Labari: 1865064
Bangaren kasa da kasa; Ana gudanar da wani zaman taro kan yadda za a kara kyatata dantaka tsakanin al'ummar musulmin Amurka da kuma sauran al'ummar kasar, musamman ma dai wadanda suke da rashin fahimta.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari da ya nakalto daga shafin internet na islam on line cewa; Ana gudanar da wani zaman taro kan yadda za a kara kyatata dantaka tsakanin al'ummar musulmin Amurka da kuma sauran al'ummar kasar, musamman ma dai wadanda suke da rashin fahimta. Bayanin ya ci gaba da cewa Ana gudanar da wani zaman taro kan yadda za a kara kyatata dantaka tsakanin al'ummar musulmin Amurka da kuma sauran al'ummar kasar, musamman ma dai wadanda suke da rashin fahimta. 513226


captcha