Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani taro da y yi dubi kan dalilan da ke jawo kyamar musulmi a kasashen yammacin turai musamman ma Amurka da wasu manyan kasashen turai. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani taro da y yi dubi kan dalilan da ke jawo kyamar musulmi a kasashen yammacin turai musamman ma Amurka da wasu manyan kasashen turai. 513383