IQNA

Iraniyawa Mazauna Afganistan na Guanar Da Tarukan Ta'aziyar Imam Hussein (AS)

11:53 - December 23, 2009
Lambar Labari: 1865069
Bnagaren siyasa; Iraniyawa mazauna kasar Afganistan na gudanar da tarukan ta'aziyar shahadar Imam Hussei (AS) a babban dakin gudanar da taruka na karamin ofishin jakadancin Iran da ke Harat.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; a wani rahoto day a nakalto daga bangaren yada labaransa daga birnin Kabul an bayyana cewa; Iraniyawa mazauna kasar Afganistan na gudanar da tarukan ta'aziyar shahadar Imam Hussei (AS) a babban dakin gudanar da taruka na karamin ofishin jakadancin Iran da ke Harat. Bayanin ya ci gaba da cewa; Iraniyawa mazauna kasar Afganistan na gudanar da tarukan ta'aziyar shahadar Imam Hussei (AS) a babban dakin gudanar da taruka na karamin ofishin jakadancin Iran da ke Harat. 513398



captcha