IQNA

An Kammala Taon Makon Kur'ani Da Iran Ta Shirya A Birnin Tunis

11:55 - December 23, 2009
Lambar Labari: 1865078
Bangaren kur'ani; An kammala wani zaman taro da aka shirya kan makon kur'ani da bangaren kula da harkokin gasar karatun kur'ani na Iran ya shirya a kasar Tunisia a shekara ta 2009 da muke ciki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An kammala wani zaman taro da aka shirya kan makon kur'ani da bangaren kula da harkokin gasar karatun kur'ani na Iran ya shirya a kasar Tunisia a shekara ta 2009 da muke ciki. Bayanin ya ci gaba da cewa An kammala wani zaman taro da aka shirya kan makon kur'ani da bangaren kula da harkokin gasar karatun kur'ani na Iran ya shirya a kasar Tunisia a shekara ta 2009 da muke ciki. 513303

captcha