Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Yahudawan sahyuniya na Haramtacciyar kasar Isra'ila na hankoron ganin sun kara girman baraka tsakanin al'ummar musulmi a duniya, ta hanyar wasu 'yan barandansu. Bayanin ya ci gaba da cewa Yahudawan sahyuniya na Haramtacciyar kasar Isra'ila na hankoron ganin sun kara girman baraka tsakanin al'ummar musulmi a duniya, ta hanyar wasu 'yan barandansu. 513186