IQNA

Za A Gudanar Da zaman Makokin Ashura A Kasar srilanka

11:53 - December 23, 2009
Lambar Labari: 1865081
Bangaren siyasa da zamantakewa; Za a gudanar da zaman makokin watan Muhammar a kasar srilanka da za ta samu halartar mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa;Za a gudanar da zaman makokin watan Muhammar a kasar srilanka da za ta samu halartar mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin tarukan da ake gudanarwa a kasar da ke samun halartar musulmi daban-daban. Za a gudanar da zaman makokin watan Muhammar a kasar srilanka da za ta samu halartar mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. 513166


captcha