Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran palastinu cewa; Masu kare hakkin bil adama daga kasashe kimanin arba'in da biyu ne suka isa palastinu domin gane wa idanunsu halin da al'ummar yankin suke ciki, sakamakon takunkumin Isra'ila. Bayanin ya ci gaba da cewa Masu kare hakkin bil adama daga kasashe kimanin arba'in da biyu ne suka isa palastinu domin gane wa idanunsu halin da al'ummar yankin suke ciki, sakamakon takunkumin Isra'ila.
513855