IQNA

Taron Bahasi Kan Samar Da Hanyoyin Digital Na Rubutun Kur'ani

11:54 - December 24, 2009
Lambar Labari: 1865340
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro da zai bahasi kan yadda za a samar da hanyoyi na digital na rubutun kur'ani, wanda za a gudanar a birnin Iskandariya na kasar Masar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro da zai bahasi kan yadda za a samar da hanyoyi na digital na rubutun kur'ani, wanda za a gudanar a birnin Iskandariya na kasar Masar. Za a gudanar da wani zaman taro da zai bahasi kan yadda za a samar da hanyoyi na digital na rubutun kur'ani, wanda za a gudanar a birnin Iskandariya na kasar Masar.513878




captcha