Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An kafa wani kwamiti wanda shi ne irinsa na farko domin kare hakkokin al'ummar musulmi mazauna nahiyar turai, bisa la'akari da matsalolin da suke fuskanta. Bayanin ya ci gaba da cewa An kafa wani kwamiti wanda shi ne irinsa na farko domin kare hakkokin al'ummar musulmi mazauna nahiyar turai, bisa la'akari da matsalolin da suke fuskanta. 513905