Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wata ciyar kula da ayyukan Musulunci a kasar Turkiya ta Yusuf Karali, da za ta rika kula da harkokin da taruka na addinin Musulunci a tsakanin al'ummar kasar. An bude wata ciyar kula da ayyukan Musulunci a kasar Turkiya ta Yusuf Karali, da za ta rika kula da harkokin da taruka na addinin Musulunci a tsakanin al'ummar kasar.
513930