Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya samu daga kamfanin dillancin labaran kasar Turkiya an habarta cewa An sanar da lokacin da za a fara yin rijiatar sunayen wadanda za su shiga cikin gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a kasar turkiya, wadda za afara nan ba da jimawa ba. Yanzu haka da I ana ci gaba da gudanar da rijistar kamar dai yadda rahoton ya nuna. 514007