Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a fara gudanar da wani baje kolin kayyakin tarihin Musulunci a kasar farans, wanda zai nuna wasu daga cikin muhimman kayayyakin tarihi a addinin Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan bayani ya zo a cikin wani rahoto da kamfanin dilalncin labaran kasar ya bayar, wanda kuma taron zai samu halartar masana. 514112