IQNA

Taron Cibyar Kula Da Harkokin Kudi A Musulunci A Kasar Kuwait

11:56 - December 24, 2009
Lambar Labari: 1865349
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro harkokin kudia mahangar addinin muslunci wanda cibiyar kula da harkokin kudi da banki a mahangar addinin Musulunci ta shirya a Kuwait.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait an bayyana cewa; Za a gudanar da wani zaman taro harkokin kudia mahangar addinin muslunci wanda cibiyar kula da harkokin kudi da banki a mahangar addinin Musulunci ta shirya a Kuwait. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro harkokin kudia mahangar addinin muslunci wanda cibiyar kula da harkokin kudi da banki a mahangar addinin Musulunci ta shirya a Kuwait. 514204




captcha