Bangaren kasa da kasa; An kamamla gasar karatun kur'ani mai tsarki da tajwidi a palastine, wadda ta kebanci sojoji da sauran jami'an tsaro, an gudanar da ita ne yankunan Ariha.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran palstinu cewa; An kamamla gasar karatun kur'ani mai tsarki da tajwidi a palastine, wadda ta kebanci sojoji da sauran jami'an tsaro, an gudanar da ita ne yankunan Ariha. Bayanin ya ci gaba da cewa An kamamla gasar karatun kur'ani mai tsarki da tajwidi a palastine, wadda ta kebanci sojoji da sauran jami'an tsaro, an gudanar da ita ne yankunan Ariha. 514232