Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An buga tare da yada littafin jawaban jagora juyin juya halin Musulunci Ayatollah Imam Khameneikan hardar kur'ani mai tsarki da kuma tajwidi a birnin Beirut na kasar Labanon. Bayanin ya ci gaba da cewa An buga tare da yada littafin jawaban jagora juyin juya halin Musulunci Ayatollah Imam Khameneikan hardar kur'ani mai tsarki da kuma tajwidi a birnin Beirut na kasar Labanon. 513747