Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Ana koyar da dalibai mata daga kasashen duniya kimanin arba'in karatun kur'ani mai tsarki tare da ilmominsa, kamar dai yadda jami'an wannancibiya suka bayyana. Bayanin ya ci gaba da cewa Ana koyar da dalibai mata daga kasashen duniya kimanin arba'in karatun kur'ani mai tsarki tare da ilmominsa, kamar dai yadda jami'an wannancibiya suka bayyana. 514006