IQNA

Majami'ar Jahar Florida Ta Wulakanta AddininMusulunci

15:51 - December 28, 2009
Lambar Labari: 1866038
Bangaren kasa da kasa; Majami'ar jahar Florida ta wulakanta kur'ani mai tsarki, bayan da ta sa aka lika wasu hotuna masu nuna cin zarafi ga addinin Musulunci gami da wasu rubuce-rubuce.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Majami'ar jahar Florida ta wulakanta kur'ani mai tsarki, bayan da ta sa aka lika wasu hotuna masu nuna cin zarafi ga addinin Musulunci gami da wasu rubuce-rubuce. Bayanin ya ci gaba da cewa Majami'ar jahar Florida ta wulakanta kur'ani mai tsarki, bayan da ta sa aka lika wasu hotuna masu nuna cin zarafi ga addinin Musulunci gami da wasu rubuce-rubuce. 514944
captcha