Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Gwamnatin masar ta dauki matakai na rashin imani inda ta hana kai duk wani taimako ga al'ummar palastine ta hanyar mashigar Rafah da ke kan iyakar kasar da zirin Gaza. Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin masar ta dauki matakai na rashin imani inda ta hana kai duk wani taimako ga al'ummar palastine ta hanyar mashigar Rafah da ke kan iyakar kasar da zirin Gaza.515024