Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Hussein a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya, da hakan ya samu halartar dubban mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da tarukan juyayin shahadar Imam Hussein a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya, da hakan ya samu halartar dubban mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. 515114