Bangaren kasa da kasa; An bude wani shafin internet na koyar da kananan yara addinin Musulunci a kasar faransa, wanda babbar cibiyar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar ta dauki nauyin budewa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wani shafin internet na koyar da kananan yara addinin Musulunci a kasar faransa, wanda babbar cibiyar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar ta dauki nauyin budewa. Bayanin ya ci gaba da cewa An bude wani shafin internet na koyar da kananan yara addinin Musulunci a kasar faransa, wanda babbar cibiyar kula da harkokin addinin Musulunci ta kasar ta dauki nauyin budewa.515247