Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da tarukan juyayin Ashura a sassa daban-daban na kasar Turkiya domin tunawa da shahadar Imam Hussein (AS) da ya samu halartar dubban mutane. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da tarukan juyayin Ashura a sassa daban-daban na kasar Turkiya domin tunawa da shahadar Imam Hussein (AS) da ya samu halartar dubban mutane. 515261