IQNA

Sakataren MDD Ya Bukaci Da Dakatar Killace Gaza

13:58 - December 29, 2009
Lambar Labari: 1866401
Bangaren kasa da kasa; Babban sakatare janar na Majalisar dinkin duniya Ban Ki moon ya bukaci haramtacciyar kasar Isra'ila da ta dakatar da killace yankin Zirin Gaza da take yi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa baban sakatare janar na Majalisar dinkin duniya Ban Ki moon ya bukaci haramtacciyar kasar Isra'ila da ta dakatar da killace yankin Zirin Gaza da take yi. Bayanin ya ci gaba da cewa Babban sakatare janar na Majalisar dinkin duniya Ban Ki moon ya bukaci haramtacciyar kasar Isra'ila da ta dakatar da killace yankin Zirin Gaza da take yi. 515340
captcha