IQNA

An Gudanar Da Tarukan Raya wannan Rana A Georgia

13:57 - December 29, 2009
Lambar Labari: 1866402
Bangaren kasa da kasa; Musulmin kasar Georgia sun gudanar da tarukan Ashura domin raya wannan rana a kasar, kamar yadda aka gudanar a sassa daban-daban na duniya.
Kamfanin dillancin iqna ya habarta cewa; Musulmin kasar Georgia sun gudanar da tarukan Ashura domin raya wannan rana a kasar, kamar yadda aka gudanar a sassa daban-daban na duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa Musulmin kasar Georgia sun gudanar da tarukan Ashura domin raya wannan rana a kasar, kamar yadda aka gudanar a sassa daban-daban na duniya.515322
captcha