IQNA

An Kafa Kwamitin Makaranta Kur'ani A Birnin Damascus

13:56 - December 29, 2009
Lambar Labari: 1866403
Bangaren kur'ani; An kafa wani kwamiti domin kula da harkokin makaranta kur'ani mai tsarki a birnin Damascus na kasar Syria, wanda ke samun halartar makaranta da mahardata na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An kafa wani kwamiti domin kula da harkokin makaranta kur'ani mai tsarki a birnin Damascus na kasar Syria, wanda ke samun halartar makaranta da mahardata na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An kafa wani kwamiti domin kula da harkokin makaranta kur'ani mai tsarki a birnin Damascus na kasar Syria, wanda ke samun halartar makaranta da mahardata na kasar.515337


captcha