Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da tarukan ranar Ashura a sassa daban-daban na kasar Azarbaijan, tarukan da suka samu halartar da dama daga cikin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da tarukan ranar Ashura a sassa daban-daban na kasar Azarbaijan, tarukan da suka samu halartar da dama daga cikin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. 515270