Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Sarayebo na kasar Bosnia kan harkokin kudi a mahangar Musulunci, wanda zai samu halartar masana daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Sarayebo na kasar Bosnia kan harkokin kudi a mahangar Musulunci, wanda zai samu halartar masana daga kasashen musulmi. 515262