Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; A jahar New Jersy ta kasar Amurka za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki, wadda za ta samu halartar mabiya addinin Musulunci na jahar. Bayanin ya ci gaba da cewa A jahar New Jersy ta kasar Amurka za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki, wadda za ta samu halartar mabiya addinin Musulunci na jahar.515204