Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani taro mai take Musulunci da hakkokin dan adama akasar Turkiya, wanda zai bahasi kan mahangar addinin muslunci kan hakkokin da bila adama yake da su. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani taro mai take Musulunci da hakkokin dan adama akasar Turkiya, wanda zai bahasi kan mahangar addinin muslunci kan hakkokin da bila adama yake da su. 515483