IQNA

An gudanar Da tarukan Juyayin Imam Hussein (AS) da Waki'ar Karbala

16:22 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866917
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da tarukan juyayi da tunawa da sahadar Imam Hussein (AS) a kasar Turkiya, wanda ya samu halartar dubban daruruwan mutane.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari day a dauka daga shafin internet na haberdiyarbakir, an bayyan a cewa An gudanar da tarukan juyayi da tunawa da sahadar Imam Hussein (AS) a kasar Turkiya, wanda ya samu halartar dubban daruruwan mutane. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da tarukan juyayi da tunawa da sahadar Imam Hussein (AS) a kasar Turkiya, wanda ya samu halartar dubban daruruwan mutane. 515536



captcha